iqna

IQNA

IQNA - Sheikh Muhammad Hussein Al-Faqih fitaccen makaranci ne dan kasar Yemen wanda ke wallafa karatunsa a shafukan sada zumunta tare da bayyana wa masoyansa.
Lambar Labari: 3492569    Ranar Watsawa : 2025/01/15

Kasar Masar dai na daya daga cikin fitattun kasashe a fagen horar da masu karatun kur'ani. A kowane zamani, an gabatar da masu karatu da yawa a duniya, kowannensu yana da salo da halaye na musamman wajen karatun kur’ani mai tsarki. Daga cikin su, muna iya ambaton Mahmoud Ali Al-Banna, wanda karatunsa ya kasance mai ban mamaki kuma na musamman duk da sauki.
Lambar Labari: 3487720    Ranar Watsawa : 2022/08/20